Mataimakin gwamnan jihar Kano Prof Hafiz Abubakar ya yi murabus

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya yi murabus bayan an shafe watanni ana takun saka tsakaninsa da gwamnan. Mataimakin gwamnan ya sanar da murabus din nasa ne a wata wasika da ya mika ma gwamnan jihar Dr. Abdullahi Ganduje. A cikin wasikar, ya ce ya so ya cigaba da rike mukamin mataimakin gwamna […]

Continue Reading