Hatsarin jirgi ya yi ajalin yariman Saudiyya

Wani dan sarauta da manyan jami’an gwamnatin kasar Saudiyya da dama sun mutu a wani hatsarin jirgin shalkwafta a kusa da kan iyaka da Yemen, a cewar gidan talbijin din kasar. Yarima Mansour bin Muqrin shi ne mataimakin gwamnan lardin Asir kuma dan tsohon yarima mai jiran gadon masarautar, Muqrin al-Saud. Zuwa yanzu babu masaniya […]

Continue Reading